الخميس، شعبان ١٠، ١٤٣١

Mu godewa Allah tun da sauran dama.

Mu gode wa Allah tun mu na da sauran lokaci, kafin hali da damar godiyar ya kubce mana.
Ita dai Duniya 'haadisun faani'un' , haɗamar ta ba shinɗ samun ta ba, samun ta ba shine jin daɗin ta ba, jin daɗin ta ba shine dauwamar ta ba.
Mafita ka bawa kowa haƙƙin Sa, ka kuma ji tsoron Allah wajen neman haƙƙin ka.
Rishi2520@yahoo.com

ليست هناك تعليقات: