الأحد، رجب ٢٩، ١٤٣١

Alhamdu lIllah wa Kafa.

Cikin yardar Allah, Allah Ya kaddara ina cikin Masu godiya a gare Shi.
Ya yi ni Musulmi, Mutum kuma mai Mutane, wanda sakamakon ni na Mutane ne ma yanzu haka masu bi na bashi sun hada da:
Babawo 1000
Awwal salaf 2500

Habu Na Farida 3600
Alh. Abdu R.14300 =21300
Allah ka horewa bayin ka da ake bi bashi su samu su biya ka rufa mana asiri.
Wannan kuma wani yanki ne na wasiyya ta ga Yaro na da na fara haihuwa Musa Abdu Rishi 19-10-95, da Bello Abdu Rishi 13-03-07, da Hajara Abdu Rishi 17-06-10.
Allah Ka raya mu da Albarka

ليست هناك تعليقات: