الأحد، شعبان ٠٦، ١٤٣١

HASBUNALLAHU WA KAFA.

Assalamu alaikum, Alhaji ka duba Mutanen nan, yanzun nan 12:09pm Sun 18/07/2010
mu na tare da su a maimakon su ce min in zo mu sauke shinkafa sai suka sulale suka kama saukewa ba su yi min magana ba, sai gani na yi suna wucewa da ita, na dauka daga trelar oliva ne 'aikin da ko zan yi sati ban yi aiki ba, da su sa ni gwanda su dauko kowa' sai da na mike na ga ashe daga motar Bala suke saukewa.
Don haka na fi jin dadin a ce su Muhammadu dan wasa ne akai musu tayin aiki, don su ba sa bakin ciki da ni , ko mene ne ma dai Allah Na nan.
WALLAHU HASBU NA WA NI'IMA WA KAFA.

ليست هناك تعليقات: