السبت، رجب ٢١، ١٤٣١

Godiya ta tabbata ga Allah.

Allah Ka ba ni nokia me rubutun larabci mai modem, don na samu karin karfin yi wa Addinin Ka hidima, kuma ka azurta ni da harkar da ba za ta hana ni Nazarce-nazarce ba. 08:19pm Tue 01/06/2010

----Forwarded Message----
From: alfanu377@yahoo.com
To: Alfanu.rishi@blogger.com
Sent: Fri, 02 Jul 2010 14:03 PDT
Subject: Gudummowa AkramakAllah.

Assalamu alaikum, akramakAllah, akwai wani Mal. Umar Gangare, ladanin Jumu'a a Masallaci M. Bawa Mai shinkafa, ya na barna a kiran sallah, an mai gyara ya ce tunda Malam Alhasan Sa'id bai masa gyara ba wani dan tatsitsin Almajiri karya yake ya ce akwai gyara a kiran sallar sa. Na ce to in dai da gaske ne, mai masa gyaran ya yi kazzalaha, ko kuma wannan yana nuna rashin amfanin jinkirin yin gyara daga Manyan Malamai. 07090564330

ليست هناك تعليقات: