الأحد، رجب ١٥، ١٤٣١

Godiya ta tabbata ga Allah.

Alhaji Mukhtar Nayaya10k,
Alhaji Sule Mr'ali 10k,
Hamza Rishi 2k,
Usman tabirma 1.6k,
M. Bashir Gombe 1k,
Kabirun Hamza 1k,
M. Ahmad Mado 0.6k,
AbdulAziz 0.4k,
da sauran wadanda suka min hidimar taya murnar samun Hajara yau kwana 10, ina mu su Addu'ar Allah Ya sa alheran da suka yi min ya zama taki a lambunan arzukin su.
Abdu Bello Rishi.
Shagon Haji Mukhtari Nayaya.
Yankwalli Jos

----Forwarded Message----
From: rishi2520@yahoo.com
To: rishi2520@yahoo.com
Sent: Sat, 26 Jun 2010 07:33 PDT
Subject: Tahir Abba confirmed you as a friend on Facebook...

Hi DrAlfanu,

Tahir confirmed you as a friend on Facebook.

To suggest people that Tahir knows, follow this link:
http://www.facebook.com/n/?profile.php&id=100000336764503&mid=2900cecG5af327127835G4f0338G1b&n_m=rishi2520%40yahoo.com&suggestfriends

Thanks,
The Facebook Team

To view Tahir's Profile or write on his Wall, follow this link:
http://www.facebook.com/n/?profile.php&id=100000336764503&mid=2900cecG5af327127835G4f0338G1b&n_m=rishi2520%40yahoo.com

=======================================
This message was intended for rishi2520@yahoo.com. If you do not wish to receive this type of email from Facebook in the future, please click on the link below to unsubscribe.
http://www.facebook.com/o.php?k=42501d&u=100000379074613&mid=2900cecG5af327127835G4f0338G1b
Facebook, Inc. P.O. Box 10005, Palo Alto, CA 94303

الأربعاء، رجب ١١، ١٤٣١

FW: Muhimman Labarai Daga Muryar Amurka

Manyan Labarai

An Gano Jirgin Da Ya Fadi A Kamaru Dauke Da 'Yan Australiya

Gwamnatin Kamaru ta ce an gano garwar jirgin saman da ya bace dauke da manyan 'yan kasuwa na kasar Australiya su 11

Paul Biya

An Farfado Da Wani Shirin Rushe Gidajen Falasdinawa A Birnin Qudus

Hukumomin birnin Qudus sun farfado da shirin gina wurin shakatawa a wani wurin da za a rushe gidajen da Falasdinawa suka gina.

Benjamin Netanyahu

Kotun ECOWAS Ta Ce A Oktoba Zata Yanke Hukumci Kan Karar Hissene Habre

Kotun zata yanke hukumci a kan ko Senegal tana da hurumin gurfanar da tsohon shugaban na Chadi gaban kotu kan cin zarafin bil Adama

Tsohon hoto na Hissene Habre da aka dauka ranar 21 Oktoba, 1989 lokacin da ya kai ziyara Paris a Faransa, lokacin yana shugabancin kasar Chadi.

Switzerland Ta Doke Zakarun Turai, Spain

Zakarun Turai kuma kasar da wasu ke tsammanin zasu lashe kofin duniya a bana, Spain, sun sha duka a hannun 'yan wasan Switzerland

Honduras Ta Sha Kashi A Hannun Chile

Wannan shi ne karon farko cikin shekaru 48 da kasar Chile ta ke samun nasara a wata gasa ta cin kofin kwallon kafar duniya.

Kungiyar Red Cross Ta Ce An Kashe Daruruwa A Rikicin Kyrgyzstan

Shugabar Kyrgyzstan, Rosa Otunabyeva, ta furta cewa watakila adadin wadanda aka kashe ya zarce 176 da hukumomi suka bayyana

Didier Drogba Yace Sai 'Yan Sa'o'i Kafin Wasa Zai Yanke Shawara Kan Ko Zai Buga

Kyaftin din na 'yan wasan Ivory Coast yace talata ana dab da wasa zai ga ko kariyar da yayi a hannu zata kyale shi ya buga ma kasarsa

Za A Kyale 'Yan Kallo Su Ci Gaba Da Busa Algaitar Roba

Masu shirya Gasar Cin Kofin Duniya a Afirka ta Kudu sun ce ba zasu haramta algaitar robar nan da ake kira Vuvuzela ba.

Vuvuzelas

Har Yanzu Ana Gwabza Rikicin Kabilanci A Kyrgyzstan

Jami'ai sun ce an kashe mutane 124, wasu har 1600 kuma suka ji rauni a wannan rikicin kabilanci da aka fara ran alhamis

Wani dan kabilar Uzbek ya rike kai yana kuka a kofar gidansa da aka kona kurmus a birnin Osh, litinin 14 Yuni 2010.

Arfirka Ta Kudu Da Mexico Sun Yi Kunnen-Doki A Wasan Farko

Manyan bakin da suka kalli wasan na farko sun hada da shugaba Jacob Zuma na Afirka ta Kudu da shugaba Felipe Calderon na Mexico.

Karin Labarai

A cikin Wannan Email Din:

Labarai
Najeriya
Afirka
Sauran Duniya
Kiwon Lafiya

Cire Sunanka/ki

Idan an gaji da samun Kanun Labaranmu ta Email, to ana iya cire suna ko adireshi a nan Cire Sunanka/ki

Ana Bukatar Taimako?

Idan ana da wata tambaya game da Kanun Labaran nan, ana iya aika sako ga: Sashenhausa@VOANews.com

Mun sake tsarin dandalinmu domin ku samu saukin gano labarai, rahotanni, shirye-shirye, ko kuma sauti da bidiyo da hotunan da kuke bukata. Kuna iya aiko mana da ra'ayoyinku kan wannan sabon tsari namu zuwa ga: sashen-hausa@voanews.com

Cire Sunanka/ki


الأحد، رجب ٠٨، ١٤٣١

Yaushe za a daina mugun kabiluanci ne tsakanin Bil'adama?

 
Voice of America  
 * Please note, the sender's email address has not been verified.
   
 
Godiya ta tabbata ga Allah da ya azurta ni da haihuwar Hajara. Uwar lafiya, 'Yar ma lafiya, Alhamdu lIllah.
Kuma godiya da zundumemiyar Addu'a ga Yaya na Alh. Sule inji Mr'ali ya saya min goro dabino da ragon suna, sai Alh. Mukhtari Nayaya da ya ban kudin da zan yi hidimar suna har su saura, ga hidmar Abokai irin su Hamza, Alh. AbduRahman, Shehu Mai tabirma, Sa'idu Ningi, da sauran masu kokari da masu Addu'a, Allah Ya saka wa kowa da Alheri.
Abdu Bello zuma, Alfanu Rishi.

 
   
   
  Click the following to access the sent link:
   
 
Har Yanzu Ana Gwabza Rikicin Kabilanci A Kyrgyzstan | Labarai | Hausa*
     
 
 
  SAVE THIS link FORWARD THIS link
 
 
   
Get your EMAIL THIS Browser Button and use it to email content from any Web site. Click here for more information.
   
   
  *This article can also be accessed if you copy and paste the entire address below into your web browser.
http://www1.voanews.com/hausa/news/rikicin-kyrgyzstan-na-kara-muni-96304089.html

Allah Mun gode ma Ka. FW: Muhimman Labarai Daga Muryar Amurka

Manyan Labarai

Didier Drogba Yace Sai 'Yan Sa'o'i Kafin Wasa Zai Yanke Shawara Kan Ko Zai Buga





Har Yanzu Ana Gwabza Rikicin Kabilanci A Kyrgyzstan

Jami'ai sun ce an kashe mutane 124, wasu har 1600 kuma suka ji rauni a wannan rikicin kabilanci da aka fara ran alhamis

Wani dan kabilar Uzbek ya rike kai yana kuka a kofar gidansa da aka kona kurmus a birnin Osh, litinin 14 Yuni 2010.











Kwamitin Sulhun Majalisar Dinkin Duniya Ya Kafa Ma Iran Sabon Takunkumi

Wakilai 12 daga cikin 15 na Kwamitin Sulhun sun yarda da kafa sabon takunkumi a kan Iran saboda shirinta na nukiliya da ake gardama akai

Taron Kwamitin Sulhun Majalisar Dinkin Duniya

Attahiru Jega Shi Ne Sabon Shugaban Hukumar Zabe Ta Najeriya

Wani babban jami'in gwamnati a Najeriya ya ce an nada Attahiru Jega a matsayin shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasar, INEC

Attahiru Jega

Najeriya Zata Takali Muhimman Matsalolin Tattalin Arziki

Cikin abubuwan da zata takala har da batun samar da ayyukan yi da kyautata samar da rance mai sauki

Goodluck Jonathan
Karin Labarai

A cikin Wannan Email Din:

Labarai
Najeriya
Afirka
Sauran Duniya
Kiwon Lafiya

Cire Sunanka/ki

Idan an gaji da samun Kanun Labaranmu ta Email, to ana iya cire suna ko adireshi a nan Cire Sunanka/ki

Ana Bukatar Taimako?

Idan ana da wata tambaya game da Kanun Labaran nan, ana iya aika sako ga: Sashenhausa@VOANews.com

Mun sake tsarin dandalinmu domin ku samu saukin gano labarai, rahotanni, shirye-shirye, ko kuma sauti da bidiyo da hotunan da kuke bukata. Kuna iya aiko mana da ra'ayoyinku kan wannan sabon tsari namu zuwa ga: sashen-hausa@voanews.com

Cire Sunanka/ki