الأحد، رجب ٢٩، ١٤٣١

Alhamdu lIllah.

Cikin yardar Allah, Allah Ya kaddara ina cikin Masu godiya a gare Shi.
Ya yi ni Musulmi, Mutum kuma mai Mutane, wanda sakamakon ni na Mutane ne ma yanzu haka masu bi na bashi sun hada da:
AbduSsalama 40
yusuf dokto 80
Babawo 1000
Awwal salaf 2500
idi dengi 50
Habu Na Farida 3600
Alh. Abdu R.14300 =21570 Allah ka horewa bayin ka da ake bi bashi su samu su biya ka rufa mana asiri.
Wannan kuma wani yanki ne na wasiyya ta ga Yaro na da na fara haihuwa Musa Abdu Rishi 19-10-95, da Bello Abdu Rishi 13-03-07, da Hajara Abdu Rishi 17-06-10.
Allah Ka raya mu da Albarka

ليست هناك تعليقات: