الأحد، رجب ٢٩، ١٤٣١

Mun ga bayan yinin litnin lafiya

lalle ilalla idan na cire Mahaifa, Malamai da Li'abbiya da Li'ummai na, to dole na jero jerin wadanda sukai tasiri a rayuwa ta, wadanda na ke musu fatan alheri a kullum cikin Addu'o'i na.
Mutane irin su Hamza Ahmad Rishi 'Dankoli', Kabiru Ahmad Rishi ' Dangoing ', Alhaji Abdu Hikma Rishi, Alhaji Sule Inji Mr'ali, Alhaji Mukhtari Nayaya Jos, Maje-haji Muhammadu Awwal Salaf, Maje-haji Malam Ahmad Mado Rishi, Alhaji Idris Muhammad Zalau, Alhaji Sule Nayaya Jos, Alhaji Musa AbdUllah Dankarfalla Jos, Maje-haji Shehu Mai lafin tabirmi a Yan tabirmin Yankwalli, Maje-haji Albashir Uba Rikos ' Babawo Jos', Dalhatu Usman Jos Allah Ka ninka arzukin wa'ennan Bayi naka, don sirrin da ke kumshe a cikin sunan Ka 'ALFATTAHU'.

ليست هناك تعليقات: