الثلاثاء، شعبان ٢٢، ١٤٣١

Dan-dako ya zama yaron shago?

10:00pm Mon 02/08/2010Cikin ikon Allah Alhaji Mukhtari Nayaya ya dade yana so na da alheri, ciki har da zaman shago, Allah bai nufa na fa ra ba sai yau, Allah Ya sa Alheri. Amin.Shagon Alh. Mukhtar
.
.
.
.
Mu 4 ne muka fara zaman shagon yau ni da yaran Alh. Ibrahim Nayaya 3, Hasan, Mahmud da Junior.
Kafin nan mun tarar da Manyan Mu Baba-Habu, Alhaji Tijani, Yasir, Abdul, sai Manager Alhaji Musa AbduLlah tsayayye a laura na , Director in chief the owner of the company.
Allah Ka Yawaita albarkar ka cikin lamarin, amin.

ليست هناك تعليقات: