الجمعة، شعبان ٢٥، ١٤٣١

Malamai ku duba.

Manyan Labarai

Hukumar Kiwon Lafiya Ta Duniya Ta Ce Shayar Da Nonon Uwa Shi Zai Ceci Rayukan Jarirai

Yayin da aka shiga makon shayar da nonon uwa, hukumar ta WHO ta ce nonon uwa ne kadai ke da sinadaran da zasu iya kare lafiyar jarirai.

Wasu mata su na shayar da 'ya'yansu nono a wani asibitin mataniti dake Manila a kasar Philippines.

Dubbai Su Na Gudu Daga Manyan Alkaryu Na Pakistan

Yayin da ruwan ambaliya ya doshi kudancin Pakistan, ana sa ran ruwan damina zai ci gaba da zuba kamar da bakin kwarya a fadin kasar

Wani mutumin kauyen Dera Ghazi Khan, Pakistan, tsaye a gefen hanyar da ruwa ya wanke, laraba 04 Aug 2010

EFCC ta kama tsohon shugaban Bankin Continental, Erastus Akingbola

Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arziki zagon kasa, EFCC ta damke tsohon shugaban Bankin Continental wan day a tsere zuwa Ingila...

'Yar Tallar Tufafin Kawa Naomi Campbell Tana Shirin Bayar Da Shaida A Shari'ar Charles Taylor

Naomi Campbell zata bayar da shaida game da dutsen Daiman da ake zargin Taylor ya ba ta lokacin wani taro a Afirka ta Kudu.

Shahararriyar Mai Tallar Kayan Kawa, Naomi Campbell

Gobe Alhamis Ake Sa Ran Fara Samun Sakamakon Zaben Raba-Gardama Na Kasar Kenya

Kuri'un neman ra'ayoyin jama'a sun nuna cewa akasarin 'yan Kenya su na goyon bayan sabon tsarin mulkin da ake raba-gardama kai.

Yakin neman zaben kuri'ar raba-gardama a Kenya

Shugaban kasar Najeriya ya zargi kasashe masu arziki da jibge makamai a Afrika

Shugaban kasar Najeriya Goodluck Jonathan ya zargi kasashe masu arziki da jibge makamai a kasashen nahiyar Afrika inda suka karasawa...

Nigeria Separatists

Shugaban Amurka Barack Obama zai tattauna da shugabannin matasan nahiyar Africa

Shugaban Amurka Barack Obama zai tattauna da shugabannin matasan nahiyar Afrika na tsawon sa'a daya da rabi yau Talata a fadar...

Shugaban Amurka Barack Obama (File)

Sabon Kundin Tsarin Mulkin Kenya

Mutanen Kenya na shirin jefa kuri'ar amincewa da sabon kundin tsarin mulkin da ake fatar zai taimaka wajen warware matsalolin...

Kenyans listen to speeches during the campaign to launch the Constitution Referendum, at Uhuru Park, Nairobi, Kenya. (File)

Fiye da mutane dudu daya da dari ne ambaliyar ruwa ta kashe a arewa maso yammacin Pakistan

Ma'aikatan ceto a arewa maso yammacin Pakistan suna can suna kokarin cewa mutanen da ambaliyar ruwa ta rutsa dasu.

Ana kwashe mazauna yankin Nowshera na kasar Pakistan da mumunar ambaliyar ruwa ta yiwa barna zuwa tudun mun tsira.

Fiye da mutane dari takwas ne ambaliyan ruwa ya halaka a Pakistan

Hukumomin Pakistan sun ce yawan mutane da suka halaka sakamakon ambaliyar da ruwan sama kamar dab akin kwariya ya janyo yah aura dari...

Mutane ne ke tafiya akan gadar wucin gadi da aka gina a wani bangare na babar hanyar data lalace a Charsadda kasar Pakistan inda ambaliyar ruwa ta yiwa barna.
Karin Labarai

A cikin Wannan Email Din:

Labarai
Najeriya
Afirka
Sauran Duniya
Kiwon Lafiya

Cire Sunanka/ki

Idan an gaji da samun Kanun Labaranmu ta Email, to ana iya cire suna ko adireshi a nan Cire Sunanka/ki

Ana Bukatar Taimako?

Idan ana da wata tambaya game da Kanun Labaran nan, ana iya aika sako ga: Sashenhausa@VOANews.com

Mun sake tsarin dandalinmu domin ku samu saukin gano labarai, rahotanni, shirye-shirye, ko kuma sauti da bidiyo da hotunan da kuke bukata. Kuna iya aiko mana da ra'ayoyinku kan wannan sabon tsari namu zuwa ga: sashen-hausa@voanews.com

Cire Sunanka/ki


ليست هناك تعليقات: