الثلاثاء، شعبان ٢٢، ١٤٣١

Dan-dako ya zama yaron shago?

10:00pm Mon 02/08/2010Cikin ikon Allah Alhaji Mukhtari Nayaya ya dade yana so na da alheri, ciki har da zaman shago, Allah bai nufa na fa ra ba sai yau, Allah Ya sa Alheri. Amin.Shagon Alh. Mukhtar
.
.
.
.
kudin abinci N150, da daren yau kuma an sallamen da N1,000.
Mu 4 ne muka fara zaman shagon yau ni da yaran Alh. Ibrahim Nayaya 3, Hasan, Mahmud da Junior. Allah Ka Yawaita albarkar ka cikin lamarin, amin.

ليست هناك تعليقات: