الأحد، ذو الحجة ١٥، ١٤٣١

Watan maulidi a saminaka

Alhamdu lIllah, bana 1432 Allah Ya nufe ni da yin watan 3 a Saminaka, inda aka daurewa bid'ah gindi sakamakon son zuciya da zage damtse kan hakan ta bangaren Malaman garin, ga kuma bakin jahilci da rashin son yin karatu a ta bangaren mabiya malaman, wannan ya haifar da rashin dadin zama a garin ga Almajiri me neman Yardan Allah {T.W.T}da son bin sunnar Ma'aiki[S.W.A.W.S] saidai idan mutum na da madafa a almajirancinsa, ta yadda zai iya kare kan sa ko akidar sa da hujja.
Ina addu'ar Allah ka tsare imanin masu iymani kuma katabbatar da mu kan Hanyar Manzon tsira Dan AbdUllah Mijin A'ishah da khadija Baban su Fadima(S.A.W.A.W.S.)

ليست هناك تعليقات: