السبت، ذو القعدة ٠٨، ١٤٣١

Cikin sujada.

Da yawa na kan ji wani mai sallah yana karanta 'RABBANA ÅTINÅ' a cikin sujudar sa ko bai san Annabi S.A.W.A.W.S. Ya hana karanta Qur'ani a sujada ba ne ko ni ne ban fahimci karatun ba? Allah ne Masani.
Ko yaya ne ma dai na san Mutanen Mu wasu akwai sakaci wajen neman fahimtar addini.

ليست هناك تعليقات: