الاثنين، شوال ٢٥، ١٤٣١

Izala! Da jan aiki a gaban mu.

Shekara da shekaru mu na ji muna gani , har ma a yi da mu kwasa-kwasai da Iyayen mu Manyan Malamai ke shiryawa limamai da ladanai, amma abin haushi 93% na ladanan mu na cikin Jos kadai na bukatar ba ma gyara ba dakatarwa, saboda rashin iya kiran sallah da rashin sanin hakkokin su, da hakkokin da ke kan su, a yayin da su kuma limamai 70% ke bukatar a zaunar da su alal akalla su fahimci Izziyyah.
Yin haka ko ba za ai don Allah ba to ayi don fita kunyar bakin dake kawo mana ziyara da ma su zuwa wa'azi daga garuruwa daban daban, da fatan Mu cire kungiyanci mu dubi wannan matsala da idon adilci.
AbdulKarim Mai dako da Hani'an 1a Ahmadu Bello way NYSC zonal office gate opp A. Kwaki Mosque. Saminaka. Kaduna state. Nigeria

ليست هناك تعليقات: