الخميس، شوال ٢١، ١٤٣١

Fwd: [BBC] BBCHausa.com - Aika wannan ga aboki ta hanyar e-mail

Ba mu san wacce Murna za mu yi wai don Nigeria na cika shekara 50 da
alldependent ba, sai dai mu yi Godiyar da Allah bai sanya mu cikin
Masu shan jinin talakawa ba, ba mu a shirka, zalumtar Talakawa, wasoso
ko tsafi dom tabbatuwar zalunci.
Ba mu a ci da Addini fassara daidai bukatun masu gidan attajirai ko yan siyasa.
08094260829

---------- Forwarded message ----------
From: Alfanu377@yahoo.com
Date: Wed, 29 Sep 2010 20:56:37 +0100
Subject: [BBC] BBCHausa.com - Aika wannan ga aboki ta hanyar e-mail
To: Alfanu@gmail.com


An aiko maka wannan sakon e-mail din ne [Alfanu@gmail.com] a ranar Wed
Sep 29 20:56:37 2010.

Alfanu290910 [Alfanu377@yahoo.com] na yi tunanin za ka yi sha'awar
wannan labarin.

Za ka iya ganin labarin "Jonathan na son karin lokacin zabe" a nan:
http://www.bbc.co.uk/hausa/news/2010/09/100929_jonathan_zabe.shtml?s

E-mail din ya zo da wannan sakon:

"Kuna murnan Nigeria50
mu na makokin Daular Usmaniyya 100.
Allah Ka ganar da mu daidai.

"

------------------------------------------------------------------------------
BBC Hausa: http://www.bbc.co.uk/hausa

BBC ba ta dda wani alhaki dangane da wannan sakon e-mail din. Idan ba
ka tsammanin samun wannan e-mail din, to ka aika da shi zuwa
webweaver@bbc.co.uk.


--
Abdu Bello Rishi
9/7 sarki street yankolli jos
Nigeria

ليست هناك تعليقات: