Cikin wadanda aka tura tafseer ko tafsir bayan seminar a Zabongarin Narabi 1446/2025 da aka yiba February 19, an tura Malam Aliyu Zakaria Dababe zuwa garin Rishi, sai almajirin sa Abdu Bello Rishi, da aka tura felun Abba.
[21/02, 9:19 am] Yakubu Dauda Hussain: *AUDIO MP3: TARON SEMINAR 1446/2025 NA KWANA ƊAYA WADDA KUNGIYAR IZALA RESHEN ƘARAMAR HUKUMAR TORO (JIBWIS TORO LGA) TA GABATAR AGARIN S/NARABI.*
✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️
Kungiyar Izala reshen ƙaramar hukumar Toro ajihar Bauchi jagorancin Malam Adam Yakub Tama (Mai Gunduman Tama) ta gudanar da taron ƙarawa juna sani (Seminar) na wanan shekara ga malamai masu Tafseer na watam Ramadan dake tafe Insha Allah.
Zaku Iya Samun Wannan Video full da sauran Karatuttukan ta wannan Link dake Ƙasa:
https://youtu.be/OMuebw1gADg?si=Lf75ZDCfYVO6EmnL
Zaku Iya Bibiya Domin kallo Da Saurare Kai tsaye Live Facebook ta wannan Link:
https://www.facebook.com/share/v/168fub2Dqw/
Zaku Iya Samun Audio ta wannan Links dake Ƙasa:
001. JAWABIN SHUGABAN JIBWIS TORO (MAL. ADAMU YAKUBU MAI GUNDIMAR TAMA)
https://t.me/c/1469476762/1152
002. QA'IDOJIN LIMANCIN DA HUDUBA (DR. HASSAN ALI MIRINGAWIY)
https://t.me/c/1469476762/1153
003. QA'IDOJIN LIMANCIN DA HUDUBA (DR. HASSAN ALI MIRINGAWIY)
https://t.me/c/1469476762/1154
004. TA'ALIQIN QA'IDOJIN LIMANCIN DA HUDUBA
https://t.me/c/1469476762/1155
005. QABILANCI DA ILOLINSA CIKIN AL'UMMAH (DR. HAMZA ABUBAKAR HUSSAINI TULU).
https://t.me/c/1469476762/1156
006. TA'ALIQIN QABILANCI DA ILOLINSA CIKIN AL'UMMAH (MAL. MUHD ADAM TORO).
https://t.me/c/1469476762/1157
007. WAZIN DARE RIKO DA SUNNAH 18-02-2025 (MAL. ALQAMATU RIDWAN)
https://t.me/c/1469476762/1158
008. WA'AZIN DARE ATTAQAWA JIN TSORON ALLAH 18-02-2025
https://t.me/c/1469476762/1168
009. TA'ALIQIN WA'AZOZIN DARE 18-02-2025 (MAL. MUHD BELLO MAGAMA)
https://t.me/c/1469476762/1167
010. MUHIMMANCIN DOGARO DAKAI 19/02/2025 (IMAM ZAKARIYA ADAMU NABARDO)
https://t.me/c/1469476762/1163
011. TA'ALIQIN MUHIMMANCIN DOGARO DAKAI 19/02/2025 (SHEIKH ATTAHIR IBRAHIM TILDE)
https://t.me/c/1469476762/1164
012. HUKUNCIN LA'ANTAR SHUGABA AZZALUMI 18-02-2025 (IMAM IBRAHIM ADAMU NARABI).
https://t.me/c/1469476762/1160
013. TA'ALIQN HUKUNCIN LA'ANTAR SHUGABA AZZALUMI 18-02-2025 (MAL. MUHD BELLO MAGAMA)
https://t.me/c/1469476762/1161
014. JAWABIN RUFE SEMINAR JIBWIS TORO 1446=2025
https://t.me/c/1469476762/1162
Zaku Iya samun damar shiga WhatsApp Domin samun Karatun dazan Mundora
https://chat.whatsapp.com/D1VdCAv6MN23ePzUwtqtVe
Zaku Iya shiga Telegram channel Domin samun Karatuttukan mu dazan Mundora.
https://t.me/+D843ZM848202YzY0
Karku manta ku danna mana Subscribe domin samun short videos na Malam da zaran an ɗaura.
Official Media Crew
21/02/2025.
[21/02, 10:19 am] +234 803 290 0077: Assalamu alaikum warahmatullah!*
Date:21/02/2025 (22/08/1446)
Zakkah Nisab (SILVER).
Naira:943,759.25
USDollar: 631.03
Saudi Riyals(SR):2366.47
*AKALLU SADAKI*
Da lissafin Naira a:
AZARFA: 14,156.38
ZINARIYA: 150,038.12
*Source*: Hasken Musulunci Foundation, Minna.
*Contact us via text Only:*
08064022965, 08053925192, 08067573652. Alhaji ka duba Mutanen nan, yanzun nan 12:09pm Sun 18/07/2010
mu na tare da su a maimakon su ce min in zo mu sauke shinkafa sai suka sulale suka kama saukewa ba su yi min magana ba, sai gani na yi suna wucewa da ita, na dauka daga trelar oliva ne 'aikin da ko zan yi sati ban yi aiki ba, da su sa ni gwanda su dauko kowa' sai da na mike na ga ashe daga motar Bala suke saukewa.
Don haka na fi jin dadin a ce su Muhammadu dan wasa ne akai musu tayin aiki, don su ba sa bakin ciki da ni , ko mene ne ma dai Allah Na nan.
WALLAHU HASBU NA WA NI'IMA WA KAFA.
mu na tare da su a maimakon su ce min in zo mu sauke shinkafa sai suka sulale suka kama saukewa ba su yi min magana ba, sai gani na yi suna wucewa da ita, na dauka daga trelar oliva ne 'aikin da ko zan yi sati ban yi aiki ba, da su sa ni gwanda su dauko kowa' sai da na mike na ga ashe daga motar Bala suke saukewa.
Don haka na fi jin dadin a ce su Muhammadu dan wasa ne akai musu tayin aiki, don su ba sa bakin ciki da ni , ko mene ne ma dai Allah Na nan.
WALLAHU HASBU NA WA NI'IMA WA KAFA.
ليست هناك تعليقات:
إرسال تعليق