الثلاثاء، سبتمبر ١٩، ٢٠٢٣

MALAM SHEHU YUNUSA ALLAH YA MASA RAHAMA.

Abdu Bello na Hamza: Allah Ya ji qan Mal. Shehu Yunusa da mu ka yi sallar janazar sa da safiyar yau Talata 19 September 2023. Allah ya sa ya huta, ya ji qan iyayen mu da magabatan mu. Allah ka yi mana kyakkyawan qarshe da kyakkyawar makoma. Alhamdu lIllah.

ليست هناك تعليقات: