Assalamu alaikum.
BismIllahi,
walhamdu lIllahi, wassalatu wassalamu ala Sayyidina RasulIllahi.
Na yi murna da samun wannan waka, ina fatan a samu wasu yan islamiya yara su rerata a dauka a mp3, za tai fa'ida kuma ban yi tsammani hakan zai zama sabo ba, in kuma an rera a sanar da ni ta 08094260829 ko 07033278434.
Ina fatan samun dangantaka ta sunnah da dukkan Ahlussunnah, Allah ka hada mu bisa sunna ka tsare mana imanin mu.
Abdu Bello Rishi me gishiri a Zamzam saminaka kaduna ste.
www.alfanu.blogspot.com
الثلاثاء، نوفمبر ٢٣، ٢٠١٠
الاشتراك في:
تعليقات الرسالة (Atom)
ليست هناك تعليقات:
إرسال تعليق