Manyan Labarai |
Shugaba Barack Obama na Amurka ya bayyana cewa daga wannan rana, Amurka ta kawo karshen dukkan matakan soja a kasar Iraqi |  |
 |
Jami'ai sun ce wannan mahaukaciyar guguwa tana tafe da iska mai juyawar kilomita 215 cikin awa daya |  |
 |
A yau talata Amurka zata kawo karshen dukkan ayyukan farmaki a kasar Iraqi, daya daga cikin alkawuran da shugaba Barack Obama yayi. |  |
 |
A cikin hira da gidan telebijin na NBC, shugaban na Amurka ya yi magana kan tattalin arziki da kuma jita-jitar da wasu ke yadawa a kansa |  |
 |
Majalisar Dinkin Duniya ta yi rokon da a tallafawa Nijar da gaggawa saboda ambaliyar da ta biyo bayan mummunan karancin abinci a kasar |  |
 |
Wasu da ake Tsammanin Masu Tsattsauran Ra'ayin Addinin Musulunci ne sun Hallaka 'Yan Sandan Nijeriya. |  |
 |
Kungiyar kare hakkokin bil Adama ta Human Rights Watch ta ce a tashi haik'an a yak'i 'yan k'asashen Cote d'Ivoire da Najeriya masu... |  |
 |
A saboda munin fyaden da 'yan tawaye suka yi wa mata fiye da 150 a wani kauyen Kwango ta Kinshasa Kwamitin yace tilas a yi wani abu. |  |
 |
Jami'an gwamnatin Pakistan sun Umurci Dubban Mutane su Gudu, a Sa'ilinda Ambaliyar Ruwa ke Dada Munana. |  |
 |
IYalan shugaban mayakan sa kan Naija-Delta sun ce an masa kofar rago ne aka kashe shi. |  |
 |
Karin Labarai |
 |
ليست هناك تعليقات:
إرسال تعليق