Manyan Labarai |
Yayin da aka shiga makon shayar da nonon uwa, hukumar ta WHO ta ce nonon uwa ne kadai ke da sinadaran da zasu iya kare lafiyar jarirai. |  |
 |
Yayin da ruwan ambaliya ya doshi kudancin Pakistan, ana sa ran ruwan damina zai ci gaba da zuba kamar da bakin kwarya a fadin kasar |  |
 |
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arziki zagon kasa, EFCC ta damke tsohon shugaban Bankin Continental wan day a tsere zuwa Ingila... |  |
 |
Naomi Campbell zata bayar da shaida game da dutsen Daiman da ake zargin Taylor ya ba ta lokacin wani taro a Afirka ta Kudu. |  |
 |
Kuri'un neman ra'ayoyin jama'a sun nuna cewa akasarin 'yan Kenya su na goyon bayan sabon tsarin mulkin da ake raba-gardama kai. |  |
 |
Shugaban kasar Najeriya Goodluck Jonathan ya zargi kasashe masu arziki da jibge makamai a kasashen nahiyar Afrika inda suka karasawa... |  |
 |
Shugaban Amurka Barack Obama zai tattauna da shugabannin matasan nahiyar Afrika na tsawon sa'a daya da rabi yau Talata a fadar... |  |
 |
Mutanen Kenya na shirin jefa kuri'ar amincewa da sabon kundin tsarin mulkin da ake fatar zai taimaka wajen warware matsalolin... |  |
 |
Ma'aikatan ceto a arewa maso yammacin Pakistan suna can suna kokarin cewa mutanen da ambaliyar ruwa ta rutsa dasu. |  |
 |
Hukumomin Pakistan sun ce yawan mutane da suka halaka sakamakon ambaliyar da ruwan sama kamar dab akin kwariya ya janyo yah aura dari... |  |
 |
Karin Labarai |
 |
ليست هناك تعليقات:
إرسال تعليق