A fiqhun Mazhabar mu ta Malikiyya akwai cewa karanta surar Qur'ani ko da gajeruwa ce ya fi karanta wani bangare na doguwar sura, abin bai tsaya nan ba.
Ibnul qayyim Yayi bayanin ba a ruwaito cewa Manzon Allah 'S.A.W.A.W.S' na karanta wani bangare na sura a sallar farilla ba, kuma da alama maganar sa tabbatacciya ce don ko Malam Al'albaany ya kawo irin surorin da Ya RasulUllah 'S.A.W.A.W.S.' Ya ke karantawa a salloli, babu inda tsakuren sura ya zo, na ke cewa ta su Limaman mu me ya sa ba sa ba abu me muhimmanci muhimmancin sa ne? Ko da ya ke da yawa a bangaren harkar duniya lamarin yakan canja, wani kuma karancin binkice ne ke damu nai, Allah da Shi kyauta.
Abdu Bello Rishi 9/5 yankwalli Jos, 07033278434, 08094260829,
risawa22@yahoo.com
السبت، يوليو ١٠، ٢٠١٠
الاشتراك في:
تعليقات الرسالة (Atom)
ليست هناك تعليقات:
إرسال تعليق