Manyan Labarai |
'Yan wasan Afirka ta Kudu sun ce karawar farko da zasu yi da Mexico ita ce tamaula mafi muhimmanci da zasu taba bugawa a rayuwarsu. |  |
 |
Wakilai 12 daga cikin 15 na Kwamitin Sulhun sun yarda da kafa sabon takunkumi a kan Iran saboda shirinta na nukiliya da ake gardama akai |  |
 |
Wani babban jami'in gwamnati a Najeriya ya ce an nada Attahiru Jega a matsayin shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasar, INEC |  |
 |
Cikin abubuwan da zata takala har da batun samar da ayyukan yi da kyautata samar da rance mai sauki |  |
 |
Yayin da Turkiyya ke kokarin kara matsin lamba kan Isra'ila dangane da kashe 'yan rajin kare Falasdinawa 9 da ta yi a makon jiya. |  |
 |
|  |
 |
'Yan Taliban sanye da rigunan kunar-bakin-wake da rokoki sun kai farmaki da nufin wargaza wani taron neman zaman lafiya a Kabul |  |
 |
Gwamnatin Najeriya ta ce zata kashe Naira miliyan dubu dari biyar don ceto kamfanonin jiragen saman kasar dake cikin kasadar wargajewa |  |
 |
|  |
 |
Magoya bayan wannan shirin, cikinsu har da shugaban gundumar Manhattan sun ce yana da muhimmanci a nuna amincewa da kowane irin addini. |  |
 |
Karin Labarai |
 |
ليست هناك تعليقات:
إرسال تعليق